
Ana ci gaba da tattaunawa kan yarjejeniyar tsaro tsakanin Amurka da Najeriya
Yanzu haka Najeriya da Amurka na ci gaba da tattaunawa da kuma aiwatar da yarjejeniyar tsaron da suka amince da ita a tsakaninsu. Ko a makon jiya, mashawarcin shugaban ƙasar kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya jagoranci tawagar ministoci domin gudanar da irin wannan tattaunawar. Sai dai wasu 'yan Najeeriya na ci gaba da neman ƙarin bayani kan abin da yarjejeniyar ƙasashen biyu ta ƙunsa. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban kamfanin Beacon, Dakta Kabir Adamu, loacin da ya ziyarci RFI Hausa. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.