Shows / Bakonmu a Yau

Bakonmu a Yau
A kullum mukan gayyaci masana a fannoni daban daban domin tattauna wasu muhimman al'amurra da suka shafi kanun labarai a duniya. wani lokacin kuma wasu manyan jami'an gwamnati da masu fada aji sukan kawo muna ziyara domin tattauna batutuwan da suka shafi matsalolin da suka shafe su ko kuma ci gaban kasa.
Episodes
Bakonmu a YauTattaunawa da Abdullahi Idris kan shirin fara yaƙin neman zaɓen 2027 a Najeriya
A wannan Laraba 19 ga watan Agusta ake ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen Najeriya a hukumance, gabanin zaɓen shekara mai zuwa. Ƙwana ɗaya gabani ƴan takarar neman…
Bakonmu a YauAna ci gaba da tattaunawa kan yarjejeniyar tsaro tsakanin Amurka da Najeriya
Yanzu haka Najeriya da Amurka na ci gaba da tattaunawa da kuma aiwatar da yarjejeniyar tsaron da suka amince da ita a tsakaninsu. Ko a makon jiya, mashawarcin…
Bakonmu a YauTattaunawa kan darusan aka koya daga zaɓen gwamnan Osun
A Najeriya, Gwamnan mai ci kuma ɗan takarar jam’iyyar Accord Ademola Adeleke ya lashe zaɓen jihar Osun da aka gudanar ranar Asabar da sama da kuri’u dubu 511…
Bakonmu a YauMuna iyaka ƙoƙarinmu wajen ganin an yi zaɓen Osun ba tare da matsala ba - INEC
A ranar Asabar 15 ga watan Agustan 2026 ake sa ran gudanar da zaɓen gwamnan jihar Osun, wanda tuni ya yi sanadin halaka mutane sama da 30 a lokacin yaƙin neman…
Bakonmu a YauFarfesa Muhammad Dukku kan gazawar jihohi wajen karɓar tallafin inganta Makarantu
Hukumar kula da ilimin Firamare a Najeriya ta roƙi gwamnonin ƙasar da su yiwa Alla su je su karɓi naira biliyan 332 waɗanda yanzu haka ke ajje a Banki, domin…
Bakonmu a YauƳunkuri na hadin kai na ƴan adawa domin fidda dan takara guda a Najeriya
Yan adawar Najeriya sun fara wani sabon yunkuri na hadin kai a tsakanin su domin fidda dan takara guda da zai fafata da shugaban kasa Bola Tinubu a zaben…
Bakonmu a YauKoma bayan da ƙungiyoyin kwallon ƙafar Najeriya ke fuskanta a harakar wasanni
Ga alama ƴan Najeriya da dama sun fusata da yadda ƙungiyoyin kwallon ƙafa na ƙasa ke cigaba da samun nasara a wasannin da suke a nahiyar Afirka. Bayana gazawar…
Bakonmu a YauDalilan da suka sa ƙasashe ke rububin ƙulla alaƙa da Ɗangote
Fitaccen attajirin Najeriya Aliko Ɗangote yau ya zama fuskar Afrika a harkokin kasuwanci, da zuba hannayen jari, inda shugabannin ƙasashen Duniya ke nemansa…
Bakonmu a YauUmar Kwairanga kan yadda kasuwar hannayen jarin Najeriya ta yi zarra a duniya
Masu ruwa da tsaƙi a harkokin tattalin arziki sun yabawa Najeriya dangane da ci gaba da kasuwar hannayen jarin ƙasar da ta zama ta farko a duniya, wajen zarce…
Bakonmu a YauTattaunawa da Dr Dauda Kontagora kan koma baya a shirin samar da kuɗin ECO
Shirin samar da kudin bai ɗaya na ƙasashen ECOWAS ya sake samun koma baya saboda sanarwar ƙasar Guinea na ficewa. Domin sanin tasirin matakin da kuma abinda ke…
Bakonmu a YauDr.Dauda Muhammad Kontogora kan ficewar Guinea daga tsarin kuɗaɗen bai ɗaya na Afrika
Shirin samar da kuɗin bai ɗaya na ƙasashen ECOWAS ya sake samun koma baya saboda sanarwar da ƙasar Guinea ta bayar da ficewa da shirin. Domin sanin tasirin…
Bakonmu a YauBarrister El-Zubair Abubakar kan jerin ƴan ta;ara a Najeriya da INEC ta fitar
Hukumar zaɓen Najeriya ta gabatar da jerin sunayen ƴan takarar zaɓen shekara mai zuwa da takardun shaidar ilimin da suka mallaka. Bisa doka ana buƙatar duk mai…
Bakonmu a YauMasu fafutuka su zargi Morocco da jefa rayuwar ƴan cirani a cikin haɗari
Ƙungiyar kare hakin ɗan Adam ta ƙasar Morocco AMDH ta bukaci a gudanar da bincike mai kansa kan mutuwar akalla mutum 72 cikin ɗimbin bakin hauren da suka yi…
Bakonmu a YauSani Ahmed Toro kan taƙaddamar sayar da hannayen jarin FIFA
Daukacin kasashe 55 dake cikin hukumar kwallon kafar Turai sun kaɗa kuri'ar kin amincewa da shirin sayar da hannayen jarin FIFA, tare da barazanar kauracewa…
Bakonmu a YauAliyu Dawobe kan sabbin alƙaluman ICRC game da mutanen da suka ɓace a Najeriya
Kungiyar agaji ta ICRC ta rage alkaluman mutanen da ƴan uwan su ke nema a yamkin arewa maso gabashin Najeriya, sakamakon tashin hankalin boko haram, daga dubu…
Bakonmu a YauTattaunawa da Barista Umar Ɗanbaito kan ƙaruwar ƙasashen da ke ficewa daga ICC
Chadi ta zama ƙasa ta biyar da ta bi sahun ƙasashen da suka bayyana aniyar ficewa daga ƙarƙashin kotun hukunci kan manyan laifuka ta Duniya ICC. A jiya Litinin…
Bakonmu a YauƊalillan da suka sa tsaro ke ƙara tabarbarewa a Najeriya
Yan bindiga a Najeriya sun sace wani babban mai shari'a a jihar Kebbi, kwanaa guda bayan kama shugaban karamar hukuma a jihar Zamfara. Wannan mataki na zuwa ne…
Bakonmu a YauIbrahim Salissou kan sauyin da aka samu a Nijar bayan juyin mulki
A jamhuriyar Nijar jiya lahadi aka cika shekaru 3 da kifar da Mohamed Bazoum daga kujerar shugancin ƙasar bayan ya share shekaru biyu da watanni uku kan…
Bakonmu a YauTattaunawa kan yadda ƴan ta'adda suka samu damar sulalewa zuwa wajen Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da kama wasu mutane 7 da ake zargin manyan kwamandojin ƴan ta’adda ne na ƙungiyar Boko Haram da ISWAP jim kaɗan bayan da suka…
Bakonmu a YauYadda ƙasashen duniya ke takaita amfani da shafukan sada zumunta ga yara
kYanzu haka akalla ƙasashe duniya 20 suka bayyana dokar haramtawa yaran da ba su kai shekaru 16 amfani da kafofon sada zumunta ba, saboda illar da hakan ke…
Bakonmu a YauDalilan da suka sa adadin amfanin gonar da Najeriya ke fitarwa ketare ya ragu
Wasu sabbin alƙaluma da ƙwararru suka fitar, sun nuna cewa adadin amfanin gonar da ake fitarwa daga Najeriya zuwa ƙasashen ƙetare ya ragu da aƙalla kaso 31…
Bakonmu a YauCoach Garba Lawal kan yadda aka kammala gasar cin kofin duniya ta 2026
Tawagar ƙasar Spain ta lashe gasar kofin duniya karo na biyu a tarihi, bayan da doke Argentina da ke kare kambun a wasan ƙarshe da suka gudanar a daren jiya…
Bakonmu a YauKabir Baba kan buƙatar dakatar da gina matatar man Dangote a Kenya
Ƙungiyar Greenpeace dake kare muhalli a duniya ta buƙaci dakatar da shirin gina sabuwar matatar man Dangote da za ta laƙume Dala biliyan 17 a ƙasar Kenya…
Bakonmu a YauTattaunawa kan matsalar hare-haren ƴanbindiga a makarantun Najeriya
Matsalar tsaro ta hare-haren da ‘yan ta’adda kan kai wa makarantu ko ɗalibai a sassan Najeriya, na ci gaba da ci wa al’ummar ƙasar tuwo a ƙwarya, la’akari da…
Bakonmu a YauHon Satomi kan yadda wani shingen jami'an tsaro ke haddasa asara rayuka a Borno
Majalisar Wakilan Najeriya ta yi kira ga rundunar sojin saman ƙasar da ta buɗe ɓangaren hanyar Maiduguri zuwa Kano da ta toshe a anguwar Ngomari-Pompomari da…
Bakonmu a YauTattaunawa akan yadda ƴanbindiga ke gasa wa al'ummar Faskari aya a hannu
Al’ummar yankunan ƙananan hukumomin Faskari da Ɗandume da ke jihar Katsina, na ƙoƙawa kan yadda ƴan ta’adda ke amfani da ranakun kasuwa wajen tare hanyar da ta…
Bakonmu a YauTattaunawa da Ibrahim Garba Wala kan matsalar tsaro da sace ɗalibai a Najeriya
Yayin da ake ci gaba da jinjina wa rundunar sojin Najeriya saboda nasarar ceto ɗalibai da malamai 44 da ƴanbindiga suka yi garkuwa da su a jihar Oyo, wasu na…
Bakonmu a YauKasuwar hada-hadar hannayen jarin Najeriya ta zama mafi ƙarfi a duniya
Cikin makon nan, kasuwar hada-hadar hannayen jarin Najeriya, ta kafa tarihin zama mafi ƙarfi gami da bunƙasa a faɗin Duniya, bayan zarta mai riƙe da kambun a…
Bakonmu a YauNajeriya na neman goyon bayan China wajen yaƙi da ta'addaci - Bello Dambazau
Najeriya na tattaunawa da China wajen ganin ta samu goyon bayan da ya dace a fasahar zamani da kuma makamai domin shawo kan matsalolin tsaro da suka addibi…
Bakonmu a YauDakta Sani Gambo kan taron ƙasashen ƙungiyar AES da Rasha
A wannan Laraba ake fara taron tuntuɓa tsakanin ƙasashen ƙungiyar AES wato Mali, Nijar da Burkina Faso da kuma ƙasar Rasha a gefe guda a Yamai fadar gwamnatin…
Bakonmu a YauƊambarwar Naira Triliyan 8 ta girgiza gwamnatin Bola Tinubu
A Najeriya, daidai lokacin da ake neman sanin matsayin shugaba Bola Tinubu dangane da zargin kafawa da kuma tafiyar da wata ma’aikatar jabu a ƙarƙshin…
Bakonmu a YauIsa Sanusi kan rahoton Amnesty da ke zargin gwamnatin Najeriya gaza kare al'umma
Ƙungiyar Amnesty International a Najeriya ta zargi gwamnatin shugaba Bola Ahmad Tinubu da gaza kare ƴan Najeriya daga matsaloli na ta’addanci da na tattalin…
Bakonmu a YauDakta Isa Abdullahi akan soke lasisin wasu ƙananan bankuna da aka yi a Najeriya
Babban Bankin Najeriya na CBN ya sanar da soke lasisin wasu ƙananan bankuna 46 saboda saɓawa ƙa'idar aiki. Waɗannan bankuna sun haɗa da guda 12 a Kano da wasu…
Bakonmu a YauMuhammad Sani Sufyan kan watsin Kotu da buƙatar Trump game da ƴancin zama ɗan ƙasa
Kotun Ƙolin Amurka ta yi watsi da buƙatar shugaba Donald Trump ta soke dokar da ke bai wa waɗanda aka haifa a ƙasar ƴancin zama ƴan ƙasa kai-tsaye. Kotun ta…
Bakonmu a YauRakiya Sa'idu akan cika wa'adin korar baƙi a Afirka ta Kudu
An shiga wani yanayi na fargaba da tsananin tashin hankali a Afirka ta Kudu, yayin da yau wa’adin ranar 30 ga watan nan na Yuni ke cika, game da zanga-zangar…
Bakonmu a YauSoumaila Amadou akan rikicin diflomasiyyar Faransa da Burkina Faso
Mahukunta a Faransa, sun ce yanzu haka suna kan yin nazari domin ɗaukar matakin da ya dace bayan da Burkina Faso ta sanar da katse duk wata hulɗar diflomasiyya…
Bakonmu a YauCP Muhammed Indabawa kan samar da ƴan sandan jihohi a Najeriya
A Najeriya ra’ayoyi sun sha bambam a tsakanin al’umma dangane da shirin bai wa jihohi damar kafa rundunar ƴansanda don inganta sha’anin tsaro a ƙasar. Tuni dai…
Bakonmu a YauBaba Usman Ngelzerma,kan tsangwamar da Fulani ke fuskanta a kudancin Najeriya
Fulani makiyaya a Najeriya sun koka dangane da irin tsangwama da kuma barazanar da suke fuskanta a kudancin ƙasar, sakamakon matsalar tsaro da kuma garkuwa da…
Bakonmu a YauDakta Abdulhakeem Garba kan cikar Birtaniya shekaru 10 da ficewa daga EU
Yau ake cika shekaru 10 da ficewar Birtaniya daga cikin kungiyar ƙasashen Turai domin cin gashin kan ta wajen gudanar da harkokin mulki da kuma kasuwancin ta…
Bakonmu a YauAlhassane Intchinicar kan sharuɗɗan da Nijar ta kafa kafin buɗe iyaka da Benin
An fara tattaunawa tsakanin Benin da kuma Jamhuriyar Nijar da nufin sake buɗe iyakar ƙasashen biyu, sai dai mahukuntan birnin Yamai sun gindaya sharuɗɗa biyu…
Bakonmu a YauGobe za a gudanar da zaɓen gwamna a jihar Ekiti ta kudancin Najeriya
Gobe ne hukumar zaɓe a Najeriya ke gudanar da zaɓen gwamnan Ekiti da ke yankin kudanci, inda ƴan takara 13 za su fafata. Ana kallon wannan zaɓen a matsayin…
Bakonmu a YauAmnesty ta ci gaba da matsa wa gwamnatin Najeriya lamba kan ceto ɗalibai
Ƙungiyar Kare Hakkin Bil'adama ta Amnesty International ta bukaci gwamnatin Najeriya da ta dauki matakai na gaggawa don kare dalibai da kuma ceto wadanda har…
Bakonmu a YauAkwai takaici yadda wasu ke son haddasa gaba tsakanin ƙabilu a Plateau-Joyce Ramnap
Gwamnatin Jihar Filato da ke Najeriya ta bayyana matuƙar damuwar ta dangane da yadda ta ce wasu na amfani da hukuncin wata kotu dangane da baiwa wasu Hausawa…
Bakonmu a YauDakta Abubakar Sadiq kan matakin rushe wasu jam'iyyu siyasa a Najeriya
Wata babbar kotu a Najeriya, ta bai wa hukumar zaɓe ta INEC umarnin soke wasu jam'iyyun adawa har guda biyar, saboda saɓawa dokokin zaɓen shekarar 2023 na ƙasa…
Bakonmu a YauYadda mutuwar Janar Rabe ta ɗaga hankulan jama'a a Najeriya
A Najeriya, mutuwar tsohon kakakin rundunar sojin ƙasar Janar Abubakar Rabe mai ritaya a hannun ƴan bindiga, lamari ne da ya yi matuƙar ɗaga hankulan jama’a…
Bakonmu a YauTattaunawa da Hussaini Abdu na ƙungiyar Action Aid kan matsalolin Najeriya
Wasu fitattun mutane a Najeriya, da suka haɗa da tsohon shugaban hukumar zaɓe Farfesa Attahiru Jega, da tsohon jakadan ƙasar a Majalisar Dinkin Duniya Farfesa…
Bakonmu a YauAbubuwan da ya kamata ku sani a gameda gasar cin kofin duniya ta 2026
Yau ake fara gasar cin kofin duniya ta bana, inda ƙasashe 48 za su fafata domin samun zakarar bana. A karon farko ƙasashe uku ne ke daukar nauyin gasar, wato…
Bakonmu a YauSamaila Abdullahi Muhammad kan rahoton IMF game da ƙaruwar talauci a Najeriya
Asusun bada lamuni na duniya IMF ya ce sauye-sauyen da gwamnatin Najeriya ke yi na ƙarfafa tattalin arzikin ƙasar, sai dai kuma sun haifar da ƙarin ƴan…
Bakonmu a YauFarfesa Bello Bada game da ta'azzarar matsalar tsaro a yankin Arewacin Najeriya
Yankin arewacin Najeriya na ci gaba da ɗanɗana kuɗar sa a hannun ƴan bindiga, waɗanda ke kai hari suna sace mutane da kuma hallaka su ba tare da ƙauƙautawa ba…
Bakonmu a YauAlhaji Sa’adu Yusuf Ɗandare game da kamen marabarata a birnin Lagos
Gwamnatin jihar Lagos a Najeriya ta ƙaddamar da wani gagarumin samame kan mabarata da suka cika titunan birnin, inda aka cafke ɗimbin mabarata ciki har da masu…