skinny.

Latest / Bakonmu a Yau

Alhaji Sa’adu Yusuf Ɗandare game da kamen marabarata a birnin Lagos

Gwamnatin jihar Lagos a Najeriya ta ƙaddamar da wani gagarumin samame kan mabarata da suka cika titunan birnin, inda aka cafke ɗimbin mabarata ciki har da masu fama da naƙasa da kuma waɗanda ke yi musu jagora, kazalika da ma waɗanda ke cikin ƙoshin lafiya. Kwamishin Ma’aikatar matasa da jin ɗadin jama’a na jihar Mobolaji Ogunlende, ya ce daga ƙarshen watan Mayun da ya gabata zuwa yau, sun cafke sama da mutane dubu 1 da 300 tare da hukunta aƙalla 450 daga cikinsu. Lura da cewa mafi yawan waɗanda suka riƙi bara a matsayin sana’a a birnin Lagos ƴan asalin Arewacin Najeriya ne, wannan ya sa…

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.