
Tattaunawa da Dr Dauda Kontagora kan koma baya a shirin samar da kuɗin ECO
Shirin samar da kudin bai ɗaya na ƙasashen ECOWAS ya sake samun koma baya saboda sanarwar ƙasar Guinea na ficewa. Domin sanin tasirin matakin da kuma abinda ke iya haifarwa, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Dauda Muhammad Kontagora, masanin tattalin arziki a Najeriya, kuma ga yadda zantawar su ta gudana a kai. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar.
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.