
Tattaunawa kan yadda ƴan ta'adda suka samu damar sulalewa zuwa wajen Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da kama wasu mutane 7 da ake zargin manyan kwamandojin ƴan ta’adda ne na ƙungiyar Boko Haram da ISWAP jim kaɗan bayan da suka sauka a filin jiragen saman jihar Katsina a arewa maso yammacin ƙasar daga Saudiyya. Tuni dai lamarin ya zama batun da ake tafka muhawara akai, musamman kan yadda ‘yan ta’addan suka samu damar sulalewa zuwa wajen Najeriya ba tare da an cafke su ba tun da fari. Shiga alamar sauti don sauraron hirar da Nura Ado Suleiman ya yi da Aminu Bala Sokoto, Squadron Leader mai ritaya....
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.