
Ghana ta zama ƙasa ta 6 a cikin jerin ƙasashen da ke samar da zinari a duniya
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda Ghana ta zama ta shida a cikin manyan ƙasashe da suka fi samar da zinare a duniya, bayan zarce Amurka a alƙaluman yawan zinare da ƙasar ta yammacin Afirka ta hako a shekarar 2025 da ta gaba. To, amma menene tasirin kasancewar ƙasar ta ɗaya daga cikin manyan masu samar da zinare a duniya ke nufi ga talakawan Ghana da kuma tattalin arzikin ƙasar? Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmad Abba............
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.