Shows / Kasuwanci

Kasuwanci
Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.
Episodes
KasuwanciBorno na son farfado da tattalin arzikin waɗanda ricikin Boko Haram ya ɗaiɗaita
Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda zuba jari daga kamfanoni masu zaman kansu zai taimaka wajen…
KasuwanciRahoton CBN ya ce ƙarfin sayayyar ƴan Najeriya ya ƙaru a watan Satumba
Yau shirin zai mayar da hankali kan sabon rahoton Babban Bankin Nigeria, wanda ya fito da sabbin alkaluman ci gaban da aka samu a fannin damar iya sayen…
KasuwanciDalilin da ya sanya aka fara haramta sana'ar jari bola a wasu sassan Najeriya
Sana’ar tattara wa da sayar da tsofaffin ƙarafa da sauran tarkace wadda aka fi sani da ‘Bola Jari’ na daga cikin sana’o’i da dubban mutane masamman matasa ke…
KasuwanciMatatar matatar Ɗangote ta ƙaddamar da sayar da hannayen jarinta a hukumance
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon ya maida hankali ne kan ƙaddamar da shiga matatar Ɗangote kasuwannin hannayen jarin Najeriya, a wani biki da aka…
KasuwanciTasirin da saida hannun jarin matatar man Dangote ke da shi ga al'umma
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan lokacin, ya maida hankali ne kan yadda matatar Dangote ta shirya buɗe ƙofifinta ga al’umma domin su mallaki wani kaso a…
KasuwanciSharhi kan kalaman Alhaji Atiku na maido da tallafin mai a Najeriya
Shirin ‘kasuwa akai miki dole’ a wannan mako tattauna ne kan wasu batutuwa da suka taso masu nasaba da siyasa da tattalin arziƙi a Najeriya, Inda muhawara ta…
KasuwanciGhana ta zama ƙasa ta 6 a cikin jerin ƙasashen da ke samar da zinari a duniya
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda Ghana ta zama ta shida a cikin manyan ƙasashe da suka fi samar da zinare a duniya…
KasuwanciMe cigaban kasuwar hannayen jarin Najeriya ke nufi ga talakan ƙasar kashi na 2
Shirin 'Kasuwa a kai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya dora kan shirin makon da ya gabata, wanda ya mayar da hankali kan ci gaba da kasuwar…
KasuwanciCigaban kasuwar hannayen jari na nufin rayuwa ta fara inganta ga talakan Najeriya?
A ƙarshen watan Yulin wannan shekara ta 2026, mujalar Bloomberg da ke bibiyar harkokin tattalin arzikin ƙasashen duniya, ta bayyana kasuwar hannayen jarin…
KasuwanciGhana ta yiwa ƙasashen Afrika fintinkau a fannin ci gaban hada-hadar kuɗaɗe ta wayar hannu
Shirin na wannan mako ya duba yadda Ƙasar Ghana ta zama jagaba a fannin hada_hadar kuɗi ta wayar hannu a Afirka, inda a wannan shekara kaɗai kamfanonin…
KasuwanciIllar cushen kusan naira tiriliyan 1 a kasafin kuɗin Najeriya ga tattalin arziƙi
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako, ya mayar da hankali ne kan yadda aka gano cushen kusan Naira triliyan ɗaya cikin kasafin kuɗin…
KasuwanciMatakin matatar Ɗangote ya fusata ƙungiyar dillalan man fetur a Najeriya
Shirin a wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi dubi ne kan matakin da ƙungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu a Najeriya ta sanar na dakatar da sayen mai…
KasuwanciRashin rassan bankuna ya tilastawa al'ummar karkara rungumar POS a Najeriya
Shirin kasuwa akai miki dole dake bibiyar harkokin kasuwanci da tattalin arziki na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda ci gabar…
KasuwanciAna samun ƙaruwar cin bashin kuɗin kiran waya tsakanin jama'ar Najeriya
Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole" na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda ƴan Najeriya suka rungumi ɗaukar bashin kiran waya, wanda…
KasuwanciYadda tattalin arzikin Ghana ke haɓɓaka sannu a hankali
Yau shirin ya mayar da hankali ne dangane yadda tattalin arzikin ƙasar Ghana ke ci gaba da ɓunƙasa sannu a hankali. Ku danna alamar sauraro domin cikakken…
KasuwanciKoken ƴan Najeriya kan yadda bankuna ke zare musu kuɗi daga asusun ajiyarsu
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya yi dubi ne kan yadda ƴan Najeriya, ke nuna fushinsu dangane da zargin cire musu kuɗi ba bisa…
KasuwanciYadda ƴan kasuwa a Najeriya suka jingine harakokinsu saboda tsadar sufuri
Shirin Kasuwa akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda a Najeriya, 'Yan kasuwa da dama suka fara jingine harkokinsu…
KasuwanciYadda tsadar sufuri ya tilastawa 'yan kasuwa jingine sana'o'insu a Najeriya
A yau shirin ya mayar da hankali ne kan yadda a Najeriya, 'Yan kasuwa da dama suka fara jingine harkokinsu saboda yadda tsadar sufuri ke cinye ribar da suke…
KasuwanciDamarmaki da kuma ƙalubalen da manoman Albasa a arewacin Kamaru ke fuskanta
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon, ya duba ƙalubale da kuma damammaki a ɓangaren noman albasa a arewacin Kamaru. Ku danna alamar saurare domin jin…
KasuwanciMatakan da bankin CBN ke ɗauka na sake fasalin tsarin harkokin kuɗi a Najeriya
Shirin Kasuwa akai miki doke na wannan mako ya yi duba ne kan matakan da babban bankin Najeriya CBN ke ɗauka na sake fasalin tsarin harkokin kuɗaɗe, domin rage…
KasuwanciYadda matsalolin tsaro ke kassara kasuwanci a arewacin Najeriya
Shirin na wannan makon ya mayar da hankali ne kan irin fargabar da 'yan kasuwar arewacin Najeriya da ke fatauncin kayayyaki zuwa wasu sassan jihohi ke ciki…
KasuwanciYadda matasa ke fatan cin gajiyar yarjejeniyar tattalin arziki tsakanin Nijar da Algeria
Matasa a Agadez da ke arewacin Jamhuriyar Nijar na cike da fatan cin moriyar sabuwar dangatakar da aka kyautata tsakanin kasar da makwabciyarsu Aljeriya. Ku…
KasuwanciKoma bayan da kasuwancin duniya ya fuskanta sakamakon rikicin Gabas Ta Tsakiya
Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole" tare da Ahmed Abba a wannan mako ya ɗora ne kan inda ya tsaya a makon jiya, game da gagarumin koma baya a fannin kasuwanci da…
KasuwanciYadda yaƙin Iran ya haifar da koma baya ga tattalin arzikin Duniya
A yau shirin Kasuwa A kai Miki Dole na wanan mako tare da Ahmad Abba ya mayar da hankali ne a kan yadda Yaƙin da kawancen Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan…
KasuwanciYadda aka gudanar da taron tattalin arzikin a Akwa Ibom
Shirin Kasuwa A kai Miki Dole na wanan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan taron taron tattalin arziki da ya gudana a farkon watan Fabarairun da ya…
KasuwanciNajeriya da China sun yi bukin cika shekaru 55 da hulɗar diflomasiyya
Shirin 'Kasuwa a kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan tasirin tattalin arziki dangane da alaƙar China da Najeriya da a…
KasuwanciYadda buɗe iyakokin Najeriya da Nijar zai taimaka wajen haɓaka kasuwanci
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya yi dubi ne kan wani sabon yunkuri na kara inganta alakar kasuwanci tsakanin Najeriya da Nijar…
KasuwanciYadda gwamnatin jihar Yobe ta duƙufa wajan gina kasuwannin zamani
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan gina kasuwanni na zamani da Gwamnatin Jihar Yobe ta sake ginawa a wasu…
KasuwanciYadda aka ƙulla yarjejeniyar kasuwanci mafi girma a duniya tsakanin India da EU
Yau shirin ya mayar da hankali ne dangane gagarumar yarjejeniyar cinikayya mafi girma da ba’a taba ganin irinta ba, da aka cimma tsakanin ƙungiyar Tarayyar…
KasuwanciMahangar masana kan kiran IMF da bankin Duniya ga Najeriya don sauƙaƙa tsadar rayuwa
Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole"na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan sabbin kiraye-kirayen da Bankin Duniya da kuma Asusun bada Lamuni na…
KasuwanciYadda Najeriya ta yi iƙirarin rarar tiriliyan 12 a watanni 6 farkon 2025
Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan makon ya mayar da hankali kan ikirarin gwamnatn Najeriya na samun rarar kuɗi da ya kai tiriliyan 12…
KasuwanciTasirin kama shugaba Maduro na Venezuela ga tattalin arzikin duniya
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya tattauna da masana da sauran masu ruwa da tsaki kan harkokin man fetir dangane da tasirin…
KasuwanciHangen masana tattalin arziƙi kan sabon harajin gwamnatin Najeriya
Shirin "Duniya Akai Miki Dole" tare da Faruk Muhammad Yabo a wannan mako ya yi duba ne kan sabbin harajin da gwamnatin Najeriya ke shirin karɓa a hannun…
KasuwanciAbubuwan da sabon tsarin harajin Najeriya ya ƙunsa
A wannan mako shirin zai tattauna ne kan sabuwar dokar harajin da gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanya wa hannu, wadda kamar yadda na ambata ba da jimawa, za…
KasuwanciAl'ummar Nijar sun rungumi tsarin hada hadar kuɗi ta manhajar waya
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako ya leka Jamhuriyar Nijar ne, inda a shekarun baya bayan nan, hada hadar kuɗi ke neman yin ƙaura daga bankuna…
KasuwanciYan Najeriya na yawaba Hasetins kan kafa kamfanin ma'adanai mafi girma a Afirka
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan gina katafaren kamfanin tono da kuma sarrafa ƙarafu da duwatsu…