
Soumaila Amadou akan rikicin diflomasiyyar Faransa da Burkina Faso
Mahukunta a Faransa, sun ce yanzu haka suna kan yin nazari domin ɗaukar matakin da ya dace bayan da Burkina Faso ta sanar da katse duk wata hulɗar diflomasiyya da ƙasar, inda ta zargi Faransa da taimaka wa masu tayar da ƙayar baya da ke neman wargaza sha’anin tsaro da na zamantakewar al’ummarta. A game da wannan batu ne Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Malam Soumaila Amadou, wanda ke bin diddigin wannan takun-saka da aka jima ana yi tsakanin Faransa da kuma ƙasashen da ta yi mulkin mallaka a Yankin Sahel. Ga dai zantawarsu.
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.