skinny.

Latest / Bakonmu a Yau

Masu fafutuka su zargi Morocco da jefa rayuwar ƴan cirani a cikin haɗari

Ƙungiyar kare hakin ɗan Adam ta ƙasar Morocco AMDH ta bukaci a gudanar da bincike mai kansa kan mutuwar akalla mutum 72 cikin ɗimbin bakin hauren da suka yi nasara tsallaka iyakar ƙasar da Spain ta ruwa a wani yanayi mai matukar tayar da hankali. Shiga alamar sauti don sauraron hirar da Oumarou Sani ya yi da Hamidou Ali mai fafutukar kare hakin bakin haure.......

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.