
Kabir Baba kan buƙatar dakatar da gina matatar man Dangote a Kenya
Ƙungiyar Greenpeace dake kare muhalli a duniya ta buƙaci dakatar da shirin gina sabuwar matatar man Dangote da za ta laƙume Dala biliyan 17 a ƙasar Kenya, saboda yadda aikin zai yiwa muhalli da sauran hallitun ruwa illa. uni wannan kira ya haifar da mahawara, la'akari da yadda sabuwar matatar za ta taimakawa al'ummar Gabashin Afirka baki ɗaya. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Kabir Muhammad Baba, masanin tattalin arziki. Latsa alamar sauti don sauraren tattaunawarsu...
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.