skinny.

Latest / Kasuwanci

Borno na son farfado da tattalin arzikin waɗanda ricikin Boko Haram ya ɗaiɗaita

Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda zuba jari daga kamfanoni masu zaman kansu zai taimaka wajen farfaɗo da tattalin arzikin jihar Borno da samar da hanyoyin dogaro da kai ga al'ummar da rikicin Boko Haram ya ɗaiɗaita. Bayan kwashe shekaru da dama na rikicin Boko Haram da kuma tasirinsa ga tattalin arziki, gwamnatin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya na neman wata hanya ta bunƙasa tattalin arzikinta da samar da hanyoyin dogaro da kai ga al'ummarta. Wannan ne ya sa gwamnatin jihar ta haɗu da masu zuba jari da ƙungiyoyi…

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.