
Yadda mutuwar Janar Rabe ta ɗaga hankulan jama'a a Najeriya
A Najeriya, mutuwar tsohon kakakin rundunar sojin ƙasar Janar Abubakar Rabe mai ritaya a hannun ƴan bindiga, lamari ne da ya yi matuƙar ɗaga hankulan jama’a, tare da ƙara haifar da shakkun game da yiyuwar cewa anya kuwa za a iya magance matsalar tsaro a ƙasar? An dai gaza ceto janar Rabe daga hannun ƴanbindigar, duk da cewa ya share kusan makonni biyu a hannunsu. Shiga alamar sauti don sauraron hirar da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi da Air Commodore Ahmed Tijjani Baba Gama mai ritaya......
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.