
Isa Sanusi kan rahoton Amnesty da ke zargin gwamnatin Najeriya gaza kare al'umma
Ƙungiyar Amnesty International a Najeriya ta zargi gwamnatin shugaba Bola Ahmad Tinubu da gaza kare ƴan Najeriya daga matsaloli na ta’addanci da na tattalin arziki da ake fama da shi. Ruƙayya Abba Kabara ta tattauna da daraktan Amnesty a Najeriya, Malam Isa Sanusi kan rahoton nasu. Latsa alamar sauti don sauraren sa....
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.