skinny.

Latest / Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Abdullahi Idris kan shirin fara yaƙin neman zaɓen 2027 a Najeriya

A wannan Laraba 19 ga watan Agusta ake ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen Najeriya a hukumance, gabanin zaɓen shekara mai zuwa. Ƙwana ɗaya gabani ƴan takarar neman shugancin ƙasa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar gudanar da zaɓe cikin kwanciyar hankali ba tare da haifar da rikici ba. Wasu daga cikin yan takaran sun halarci taron, yayin da wasu kuma suka samu wakilci. Dangane da tasirin wannan mataki da kuma tsaftace yaƙin neman zaben, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Abdullahi Idris, shugaban kungiyar zaman lafiyar Arewa cin Najeriya, kuma idan kuka latsa alamar sauti za ku ji cikakkiyar…

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.