
Muhammad Sani Sufyan kan watsin Kotu da buƙatar Trump game da ƴancin zama ɗan ƙasa
Kotun Ƙolin Amurka ta yi watsi da buƙatar shugaba Donald Trump ta soke dokar da ke bai wa waɗanda aka haifa a ƙasar ƴancin zama ƴan ƙasa kai-tsaye. Kotun ta tananata cewa, duk wanda aka haifa a Amurka na da ƴancin mallakar shaidar zama ɗan ƙasa. Trump ya ruga kotun kolin ne bayan rashin nasara a ƙananan kotunan ƙasar. Kan haka, Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna da Muhammad Sani Sufyan, mazaunin Amurka wanda kuma ke sharhi kan siyasar ƙasar. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar.
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.